Aslm alaikum jamaa barkan mu da wannaan lokachi barka shigowa wannan shafin namu mai Albarka👉Arewanet24👈 kamar kullum yauma kuna tare da naku Adamsheriff😎 kuma yau naazo muku da garabasa ta yadda zaku sayi data 1GB akan #200.
Ga yadda tsarin yake
Bayan kasa/kinsa recherge card nakaa/naki saiku danna👇👇
*131*65*2*1#
Saiku jira kadan zai nuno maka wani rubutu akan kazabi option 1 or 2 saiku zabi 2 shikke nan zasu dauki 200 subaku data 1000 dubu daya.
Allah ya bada saa
Pls share it don wasu ma su kaeu
No comments:
Post a Comment